Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, 'yan'uwa, bari in yi muku misali. Ko alkawari na mutum ne kawai, in dai an riga an tabbatar da shi, ba mai soke shi, ba kuma mai ƙara wani abu a kai.

Karanta cikakken babi Gal 3

gani Gal 3:15 a cikin mahallin