Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Gal 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da yake mun sani mutum ba ya samun kuɓuta ga Allah ta wurin bin Shari'a, sai dai ta wurin gaskatawa ga Yesu Almasihu kaɗai, mu ma mun gaskata da Almasihu Yesu, domin mu sami kuɓuta ga Allah ta wurin bangaskiya ga Almasihu, ba ta wurin bin Shari'a ba, don ba ɗan adam ɗin da zai sami kuɓuta ga Allah ta hanyar bin Shari'a.

Karanta cikakken babi Gal 2

gani Gal 2:16 a cikin mahallin