Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Filib 2:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka na ɗokanta ƙwarai in turo shi domin ku yi farin cikin sāke ganinsa, ni kuma in rage baƙin cikina.

Karanta cikakken babi Filib 2

gani Filib 2:28 a cikin mahallin