Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Filib 2:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lalle ya yi rashin lafiya, har ya yi kusan mutuwa. Amma Allah ya ji tausayinsa, ba kuwa shi kaɗai ba, har ni ma, don kada in yi baƙin ciki a kan baƙin ciki.

Karanta cikakken babi Filib 2

gani Filib 2:27 a cikin mahallin