Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Filib 1:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ba kwa kuwa jin tsoron magabtanku sam. Wannan kuwa ishara ce a gare su ta hallakarsu, ku kuwa ta cetonku, isharar kuwa daga Allah take.

Karanta cikakken babi Filib 1

gani Filib 1:28 a cikin mahallin