Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Filib 1:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dai ku yi zaman da ya cancanci bisharar Almasihu, domin ko na zo na gan ku, ko kuwa ba na nan, in ji labarinku, cewa kun dage, nufinku ɗaya, ra'ayinku ɗaya, kuna fama tare saboda bangaskiyar da bishara take sawa,

Karanta cikakken babi Filib 1

gani Filib 1:27 a cikin mahallin