Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fil 1:3-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

3. Alheri da salama na Allah Ubanmu, da na Ubangiji Yesu Almasihu su tabbata a gare ku.

4. A kullum ina gode wa Allahna duk sa'ad da nake yi maka addu'a,

5. saboda nakan ji labarin ƙauna da bangaskiya da kake yi wa Ubangiji Yesu da dukkan tsarkaka.

Karanta cikakken babi Fil 1