Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 5:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shekarun baya wani mutum ya ɓullo, wai shi Tudas, yana mai da kansa wani abu, wajen mutum arbaminya kuma suka bi shi, amma aka kashe shi, mabiyansa kuwa aka watsa su, suka lalace.

Karanta cikakken babi A.m. 5

gani A.m. 5:36 a cikin mahallin