Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 5:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayansa kuma, a lokacin ƙirgen mutane, wai shi Yahuza Bagalile ya ɓullo, ya zuga waɗansu suka yi turu, suka bi shi. Shi ma ya hallaka, duk mabiyansa ma aka warwatsa su.

Karanta cikakken babi A.m. 5

gani A.m. 5:37 a cikin mahallin