Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 25:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ni ban ga abin da ya yi wanda ya isa kisa ba. Tun da kuma shi kansa ya nema a mai da shari'arsa a gaban Augustas, ƙudura in aika da shi zuwa wurinsa.

Karanta cikakken babi A.m. 25

gani A.m. 25:25 a cikin mahallin