Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 25:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Festas ya ce, “Ya sarki Agaribas, da dukan mutanen da suke tare da mu, kun ga mutumin nan da duk jama'ar Yahudawa suka kawo mini ƙararsa a Urushalima, da kuma nan, suna ihu, bai kamata a bar shi da rai ba.

Karanta cikakken babi A.m. 25

gani A.m. 25:24 a cikin mahallin