Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 21:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An kuwa sha gaya musu labarinka, cewa kai ne kake koya wa dukan Yahudawan da suke cikin al'ummai su yar da Shari'ar Musa. Wai kuma kana ce musu kada su yi wa 'ya'yansu kaciya, ko kuwa su bi al'adu.

Karanta cikakken babi A.m. 21

gani A.m. 21:21 a cikin mahallin