Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 21:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su kuwa da suka ji haka, suka ɗaukaka Allah. Suka ce wa Bulus, “To, kā gani ɗan'uwa, dubban mutane sun ba da gaskiya a cikin Yahudawa, dukansu kuwa masu himma ne wajen bin Shari'a.

Karanta cikakken babi A.m. 21

gani A.m. 21:20 a cikin mahallin