Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 19:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Bulus ya ɗora musu hannu, Ruhu Mai Tsarki ya sauko musu, suka kuwa yi magana da waɗansu harsuna, suna annabci.

Karanta cikakken babi A.m. 19

gani A.m. 19:6 a cikin mahallin