Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 19:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi kuma, akwai hatsari, ba wai cinikinmu kawai ne zai zama wulakantacce ba, har ma haikalin nan na uwargijiya Artimas mai girma zai zama ba a bakin kome ba, har kuma a raba ta da darajarta, ita da duk ƙasar Asiya, kai, har duniya ma duka suke bauta wa.”

Karanta cikakken babi A.m. 19

gani A.m. 19:27 a cikin mahallin