Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 19:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kuna kuwa ji, kuna gani, ba a nan Afisa kawai ba, kusan ma a duk ƙasar Asiya, Bulus ɗin nan ya rinjayi mutane masu yawan gaske, ya juyar da su, yana cewa, allolin da mutum ya ƙera ba alloli ba ne.

Karanta cikakken babi A.m. 19

gani A.m. 19:26 a cikin mahallin