Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 18:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya so hayewa zuwa ƙasar Akaya, 'yan'uwa suka taimake shi, suka rubuta wa masu bi wasiƙa su karɓe shi hannu biyu biyu. Da kuwa ya isa, ya yi matuƙar taimako ga waɗanda suka ba da gaskiya ta wurin alherin Ubangiji,

Karanta cikakken babi A.m. 18

gani A.m. 18:27 a cikin mahallin