Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 17:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har wa yau kuma waɗansu Abikuriyawa da Sitokiyawa masu ilimi suka ci karo da shi. Waɗansu suka ce, “Me wannan mai surutu yake nufi?” Waɗansu kuwa suka ce “Ga alama, mai yin wa'azin bāƙin alloli ne”– domin kawai yana yin bisharar Yesu, da kuma tashi daga matattu.

Karanta cikakken babi A.m. 17

gani A.m. 17:18 a cikin mahallin