Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 16:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ran Asabar muka fita ƙofar gari, muka je bakin kogi, inda muke tsammani akwai wurin yin addu'a. Nan muka zauna, muka yi wa matan da suka taru magana.

Karanta cikakken babi A.m. 16

gani A.m. 16:13 a cikin mahallin