Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 16:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaya daga cikin masu sauraronmu wata mace ce, mai suna Lidiya, mai sayar da jar hajja, mutuniyar Tayatira, mai ibada ce kuma. Ubangiji ya buɗe zuciyarta, har ta mai da hankali ga abin da Bulus ya faɗa.

Karanta cikakken babi A.m. 16

gani A.m. 16:14 a cikin mahallin