Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 15:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai manzanni da dattawan Ikkilisiya, tare da dukan 'yan Ikkilisiya, suka ga ya kyautu su zaɓi waɗansu daga cikinsu, su aike su Antakiya tare da Bulus da Barnaba. Sai suka aiki Yahuza, wanda ake kira Barsaba, da kuma Sila, shugabanni ne cikin 'yan'uwa,

Karanta cikakken babi A.m. 15

gani A.m. 15:22 a cikin mahallin