Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 14:24-26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

24. Da suka zazzaga ƙasar Bisidiya, suka isa ƙasar Bamfiliya.

25. Da kuma suka faɗi Maganar a Bariyata, suka tafi Ataliya.

26. Daga nan kuma suka shiga jirgin ruwa sai Antakiya, inda tun dā aka yi musu addu'a alherin Allah ya kiyaye su cikin aikin nan da yanzu suka gama.

Karanta cikakken babi A.m. 14