Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 14:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan kuma sun zaɓar musu dattawa a kowace Ikkilisiya, game da addu'a da azumi, suka danƙa su ga Ubangiji, wanda dā ma suka gaskata da shi.

Karanta cikakken babi A.m. 14

gani A.m. 14:23 a cikin mahallin