Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 14:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da taron suka ga abin da Bulus ya yi, suka ɗaga murya gaba ɗaya suna cewa da Likoniyanci, “Lalle, alloli sun sauko mana da siffar mutane!”

Karanta cikakken babi A.m. 14

gani A.m. 14:11 a cikin mahallin