Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 12:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, Hirudus ya yi fushi ƙwarai da mutanen Taya da na Sidon. Suka zo wurinsa da nufi ɗaya. Bayan sun rinjayi Bilastasa, sarkin fāda, suka nemi zaman lafiya, domin ga ƙasar sarkin nan suka dogara saboda abincinsu.

Karanta cikakken babi A.m. 12

gani A.m. 12:20 a cikin mahallin