Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 11:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, waɗanda suka warwatsu saboda tsananin nan da ya tashi kan sha'anin Istifanas, sun yi tafiya har ƙasar Finikiya, da tsibirin Kubrus, da birnin Antakiya, ba su yin wa'azin Maganar Allah ga kowa sai ga Yahudawa kaɗai.

Karanta cikakken babi A.m. 11

gani A.m. 11:19 a cikin mahallin