Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

A.m. 11:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na tuna da Maganar Ubangiji, yadda ya ce, ‘Yahaya kam, da ruwa ya yi baftisma, amma ku da Ruhu Mai Tsarki za a yi muku baftisma.’

Karanta cikakken babi A.m. 11

gani A.m. 11:16 a cikin mahallin