Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

3 Yah 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka ya kamata mu karɓi irin mutanen nan, mu ɗau nauyinsu, domin mu zama abokan aiki da su a kan gaskiya.

Karanta cikakken babi 3 Yah 1

gani 3 Yah 1:8 a cikin mahallin