Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tim 4:12-14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

12. Tikikus kuwa na aike shi Afisa.

13. Sa'ad da za ka taho, ka zo da alkyabbar nan da na bari a wurin Karbus a Taruwasa, da kuma littattafan nan, tun ba ma fatun nan masu rubutu ba.

14. Iskandari maƙerin farfarun nan ya yi mini mugunta ƙwarai, Ubangiji zai yi masa sakayyar aikinsa.

Karanta cikakken babi 2 Tim 4