Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tim 4:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Luka ne kaɗai yake tare da ni. Ka ɗauko Markus ku zo tare, gama yana da amfani a gare ni a wajen yi mini hidima.

Karanta cikakken babi 2 Tim 4

gani 2 Tim 4:11 a cikin mahallin