Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tim 2:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bawan Ubangiji kuwa lalle ba zai zama mai husuma ba, sai dai ya zama salihi ga kowa, gwanin koyarwa, mai haƙuri,

Karanta cikakken babi 2 Tim 2

gani 2 Tim 2:24 a cikin mahallin