Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tim 2:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A babban gida, ba kayan zinariya da na azurfa ne kawai ba, har ma da na itace da na yumɓu, waɗansu don aikin ɗaukaka, waɗansu kuwa don ƙasƙantaccen aiki.

Karanta cikakken babi 2 Tim 2

gani 2 Tim 2:20 a cikin mahallin