Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tim 2:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka, ƙaƙƙarfan harsashin ginin nan na Allah ya tabbata, hatimin nan kuwa yana jikinsa cewa, “Ubangiji ya san nasa,” da kuma, “Duk wanda ya bayyana yarda ga sunan Ubangiji, to, yă yi nesa da aikata mugunta.”

Karanta cikakken babi 2 Tim 2

gani 2 Tim 2:19 a cikin mahallin