Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aikin nan naku na alheri tabbatar bangaskiyarku ne, za a kuwa ɗaukaka Allah saboda kun bayyana yarda, cewa kun yi na'am da bisharar Almasihu, saboda kuma gudunmawa da kuka yi musu da saura duka, hannu sake.

Karanta cikakken babi 2 Kor 9

gani 2 Kor 9:13 a cikin mahallin