Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 8:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muna kuma aiko da ɗan'uwanmu tare da su, wanda sau da yawa muka tabbatar da himma tasa ta hanya iri iri, yanzu kuma ya fi koyaushe himma, domin amincewa da ku da yake yi ƙwarai da gaske.

Karanta cikakken babi 2 Kor 8

gani 2 Kor 8:22 a cikin mahallin