Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da na ɓata muku rai a game da wasiƙar da dā na rubuto muku, ba na baƙin ciki da haka, ko da yake dā kam na yi baƙin ciki, don na lura wasiƙar nan ta ɓata muku rai, ko da yake dai zuwa ɗan lokaci kaɗan ne.

Karanta cikakken babi 2 Kor 7

gani 2 Kor 7:8 a cikin mahallin