Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 7:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ne zukatanmu suka ƙarfafa.Banda ƙarfafa zukatanmu kuma, har wa yau mun ƙara farin ciki ƙwarai, saboda farin cikin Titus, don dukanku kun wartsakar da shi.

Karanta cikakken babi 2 Kor 7

gani 2 Kor 7:13 a cikin mahallin