Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don ko da na gaya masa cewa, ina 'yar taƙama da ku, ban kunyata ba. Kamar yadda duk abin da muka gaya muku gaskiya ne, haka kuma taƙamarmu da ku a idon Titus ma ta zama gaskiya.

Karanta cikakken babi 2 Kor 7

gani 2 Kor 7:14 a cikin mahallin