Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 6:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina kuma jiyayyar Almasihu da iblis? Me kuma ya haɗa mai ba da gaskiya da marar ba da gaskiya?

Karanta cikakken babi 2 Kor 6

gani 2 Kor 6:15 a cikin mahallin