Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 6:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wace yarjejeniya ce take a tsakanin Haikalin Allah da gumaka? Domin mu haikali ne na Allah Rayayye. Yadda Allah ya ce,“Zan zauna tare da su, in yi yawo a tsakaninsu,Zan kuma kasance Allahnsu,Su kuma su kasance jama'ata.

Karanta cikakken babi 2 Kor 6

gani 2 Kor 6:16 a cikin mahallin