Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da muke zaune a cikin jikin nan na duniya, nishi muke domin matsuwar da muke sha, ba domin muna so mu rabu da jikinmu na wannan duniya ba ne, amma don so muke yi a suturta mu da na Sama, domin mai rai ya shafe mai mutuwa.

Karanta cikakken babi 2 Kor 5

gani 2 Kor 5:4 a cikin mahallin