Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka zana hidimar Shari'ar Musa, wadda ƙarshenta mutuwa ce, a allunan duwatsu. An bayyana hidimar nan da babbar ɗaukaka, har Isra'ilawa suka kasa duban fuskar Musa saboda tsananin haskenta (ga ta kuwa mai shuɗewa ce).

Karanta cikakken babi 2 Kor 3

gani 2 Kor 3:7 a cikin mahallin