Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 3:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin shi ne ya iyar mana muka zama masu hidima na Sabon Alkawari, ba alkawarin rubutacciyar ka'ida ba, sai dai na Ruhu. Don kuwa rubutacciyar ka'ida, kisa take yi, Ruhu kuwa, rayarwa yake yi.

Karanta cikakken babi 2 Kor 3

gani 2 Kor 3:6 a cikin mahallin