Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga ƙarshe kuma, 'yan'uwa, sai wata rana. Ku kammala halinku. Ku kula da roƙona, ku yi zaman lafiya da juna, ku yi zaman salama, Allah mai zartar da ƙauna da salama kuwa zai kasance a tare da ku.

Karanta cikakken babi 2 Kor 13

gani 2 Kor 13:11 a cikin mahallin