Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 13:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina rubuta wannan ne sa'ad da ba na tare da ku, domin sa'ad da na zo, kada ya zama mini tilas in yi muku tsanani a game da nuna ikon nan da Ubangiji ya ba ni saboda ingantawa, ba saboda rushewa ba.

Karanta cikakken babi 2 Kor 13

gani 2 Kor 13:10 a cikin mahallin