Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 12:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, tun dā tsammani kuke yi muna kawo hanzarinmu a gare ku ne? A'a, a gaban Allah muke magana, muna na Almasihu, wannan kuwa duk domin inganta ku ne, ya ku ƙaunatattu.

Karanta cikakken babi 2 Kor 12

gani 2 Kor 12:19 a cikin mahallin