Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Kor 12:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na roƙi Titus ya je, na kuma aiko ɗan'uwan nan tare da shi. To, Titus ya cuce ku ne? Ashe, ba Ruhu ɗaya yake bi da mu ba, ni da shi? Ba kuma hanya ɗaya muke bi ba?

Karanta cikakken babi 2 Kor 12

gani 2 Kor 12:18 a cikin mahallin