Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Bit 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

yana magana a kan wannan, kamar yadda yake yi a dukan wasiƙunsa, akwai waɗansu abubuwa a cikin masu wuyar fahinta, waɗanda jahilai da marasa kintsuwa suke juya ma'anarsu, kamar yadda suke juya sauren Littattafai, ta haka suke jawo wa kansu hallaka.

Karanta cikakken babi 2 Bit 3

gani 2 Bit 3:16 a cikin mahallin