Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Bit 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka, ya ku ƙaunatatuna, da yake kun riga kun san haka, ku kula kada bauɗewar kangararru ta tafi da ku, har ku fāɗi daga matsayinku.

Karanta cikakken babi 2 Bit 3

gani 2 Bit 3:17 a cikin mahallin