Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Yah 5:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk rashin adalci zunubi ne. Akwai kuma zunubin da ba na mutuwa ba.

Karanta cikakken babi 1 Yah 5

gani 1 Yah 5:17 a cikin mahallin